A karon farko tun bayan zamowa firai minister Birtaniya a shekarar 2016, Theresa May za ta ziyarci nahiyar Afrika. Misis May za ta fara ziyartar Afrika...
Wani malami a nan kano Dakta Naziru Datti Yasayyadi Gwale, ya yi kira ga iyaye da su guji yiwa ‘ya’yan su auren dole a wannan zamani,...
Kwamishinan lafiya na jihar kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso yayi kira ga ma’aikatan lafiya da su rinka hada kansu wajen tafiyar da ayyuka bai daya ba...
Gwamnatin kasar Kenya ta soma tuhumar manyan jami’anta da ake ganin sun fi karfin dokar kasar, a wani bangare na kokarin da ta keyi wajen yaki...
Kasar Turkiya ta kara kudin haraji kan kayan Amurka dake shigowa kasar, a wani matsayi na mayar da martani, kan Amurkan. A jiya Laraba ne dai...
Gwamnan jihar Plato Simon Lalong ya ce, yanzu haka zaman lafiya ya dawo Jihar, sakamakon matakan da gwamnatin jihar ta dauka tare da taimakon gwamnatin tarayya....
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya tura malaman makarantun firamaren Jihar har su dubu biyar, domin su karo ilimi don samun horo na musamman akan fannin...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta yi rashin nasara a hannun abokiyar hamayyarta ta Atletico Madrid da ci 4 da 2 da suka fafata a...
Wata Kungiya mai suna Internationnal Crisis Group a kasar Kamaru ta bayyana cewa an samu ci gaba a yakin da hukumomin kasar ke yi da yan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce, ta samu nasarar cafke ‘yan ta’adda 20 tare da kwato wasu bindigogi guda 7 daga maboyarsu a wurare daban...