Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi zamantakewar al’umma. Download Now Ayi sauraro lafiya.
Ana zargin wasu jami’an hukumar kiyaye hadura da na Civil Defence da lallasa lallasa wani dalibin kwalejin koyon aikin tsafta ko School Of Hygiene a turance....
Wata kungiyar matasa zalla masu sha’awar hawa kekunan wuce sa’a ta shirya wata gasa ta yini guda, domin hada kan matasa da rage miyagun ayyuka a...
Kotun kolin najeriya dake Abuja ta kori daukaka karar da DR Abdullahi Umar Ganduje da jam iyyar APC sukayi. Ganduje da APC sun kalubalanci hukuncin kotun...
Jami’ar Bayero dake Kano tace adadin dalibai dake sha’awar karantar aikin jarida shine babban kalubale dake gabanta a yan shekaryn baya bayan nan. Shugaban sashen koyar...
Makarantar koyar da matasa harkokin tsaro da gudanarwa ta yaye dalibai guda 200 a fannoni daban daban.Matasan da aka yaye din hadar da masu neman kwarewa...
Hotunan Sheikh Huthaify kenan yana gaisawa da mataimakin shugaban dake kulawa da masallacin Madina lokacin da suka zo duba shi a gida. An sallamo babban limamin...
Babbar kotun tarayya dake unguwar gyadi-gyadi a birnin kano ta umarci Sanata Ibrahim Shekarau da Ambasada Aminu Wali da kuma Mansur Ahmad su kare kansu kan...
Daga filin wasan damben gargajiya na Ado Bayero square dake unguwar sabon gari a Asabar din an fafata a damben kasuwa tsakanin Ali kanin Bello da...
Rahotanni daga birnin Madina sun tabbatar lalurar mutuwar jiki da babban limamin masallacin annabi wato Sheikh Ali Abdallah Al-Huthaify ke fama da ita. Shafin Haramain ya...