Ɗaruruwan mutane ne suka halarci sallar jana’izar shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano Alhaji Ahmadu Haruna zago, wanda aka gudanar a kofar kudu a fadar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa Rundunar tsaro mallakin gwamnatin jiha, bayan ɗaukar tsawon lokaci ana dambarwa a majalisar kan saɗarar dokar da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi dokar cin tarar Naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da Yawu, da Majina, yin Bahaya ko...
Babbar kotun jihar Kano, mai lamba huɗu karkashin jagorancin mai Shari’a Usman Na Abba, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wasu mutane 5, waɗanda...
Kungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC, ta shirta gudanar da zanga-zanga ta kasa a ranar 4 ga watan Fabrairu mai kamawa kan karin kudin kira da Data...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da karatu na biyu kan kudurin dokar kafa Rundunar tsaro, da ta hukumar samar da wutar lantarki dukkanin su mallakin...
An yi zargin wasu fusatattun matasa sun bankawa wani baburin Adai-daita Sahu Wuta, tare da yunƙurin saɓawa masu baburin kamanni, domin huce haushin su akan su....
Rundunar tsaro da ke yaƙi da faɗan Daba da ƙwacen Waya da kuma daƙile Shaye-shayen kayan maye ta Anty Snaching Force a Kano, ta ce kawo...
Gwamnatin jihar Kano ta ce babu wata matsalar tsaro a ko kuma shirin tayar da hargitsi a jihar, da aka rinƙa yadawa cewar za a iya...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ta shirya tsaf haɗin gwiwa da sauran jami’an tsaro domin daƙile ayyukan wasu ɓata gari da ta samu rahoton...