Babbar kotun Shari’ar Muslunci mai zaman ta a kofar kudu ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta sallami dakataccen kwamishina a jihar Jigawa, Auwalu Ɗanladi...
Mai martaba sarkin Kano Dakta Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu, ya buƙaci dukkanin hakimansa da ke faɗin jihar nan da su mayar da hankali wajen gudanar...
Babbar Kotun jaha mai lamba huɗu da ke zamanta a sakateriyar Audu Bako a Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Usman Na’abba, ta bayyana matsayarta akan hukuncin...
Babbar Kotun jaha mai zamanta a miller road karkashin jagorancin mai Shari’a Maryam Ahmad Sabo, ta yi umarnin yan sanda su fadada bincike akan wani matashi...
Ƙaramar hukumar Dala ta ce za ta yi bakin ƙoƙarin ta wajen magance matsalolin da hukumar Hisbah ta ƙaramar hukumar Dala ke fuskanta, domin ƙara ƙarfafa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce masu Garkuwa da mutane su biyun da ta kama a dajin Ɗansoshiya da ke kwanar Ɗangora a ƙaramar hukumar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gabatarwa majalisar dokokin jihar sama da biliyan ɗari biyar da arba’in da tara, a matsayin ƙunshin kasafin kuɗin...
Babbar kotun jaha karkashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Musa Ƙaraye, ta dakatar da babban bankin Najeriya CBN, da ofishin babban akanta na kasar nan daga yin...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta yi Allah wa-dai da matakin gabatar da matasa da yaran nan a gaban...
Ƙaramar hukumar Fagge ta dakatar da dukkannin harkokin karɓar haraji har zuwa lokacin da za’a kammala bincike, don tabbatar da cewa bangaren harajin nayin aiki bisa...