Ƙungiyar haɗakar jami’an tsaro da gudanar da ayyuka ta JTF, ta gano wasu kayan karatun ɗalibai na maza da Mata, da kuma wasu tarin Littattafai da...
Wani direban jirgin sama mallakar kasar Turkiya ya suma a lokacin da jirgin da yake tukawa ke tafiya a sama, inda ya rasu nan take, al’amarin...
Ƙungiyar wayar da kan jama’a da kare haƙƙin ɗan adam da tallafawa mabuƙata, ta Awareness for Human Right and Charity Foundation, ta yi kira ga gwamnan...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta buƙaci al’umma da su tashi tsaye wajen neman Ilmi ta yadda za su...
Kotun ɗaukaka kara da ke zamanta a sakatariyar Audu Bako, ta sake tabbatar da hukuncin kotun kasa na mallakawa iyalan marigayi Sharu Ilu wani rami da...
Rundunar tsaro da ke yaƙi da ƙwacen waya da faɗan Daba da kuma kawar da Shaye-shaye ta Anti Snaching Phone da ke jihar Kano, ta samu...
Babbar kotun tarayya mai lamba ɗaya da ke zamanta a Abuja, ta ci tarar jam’iyyun NNPP da APC na jihar Filato, Naira dubu ɗari biyar-biyar, bayan...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam da wayar da kan jama’a, ta Awareness for Human Right and Charity Foundation ta sha alwashin maka jam’iyyar NNPP ta jihar...
Likitocin da suke aiki da gwamnatin jihar Kano (NAGGMDP), sun jingine yajin aikin gargaɗin da suka fara a ranar Talata 01 ga watan Oktoban 2024, biyo...
Al’ummar garin Dan Hassan da ke ƙaramar hukumar Kura a jihar Kano, sun gudanar da addu’o’i da saukar Alkur’ani sau 82 a rana ɗaya, tare da...