Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin fitaccen dan wasan Hausa na masana’antar shirya Fina-finan Hausa ta Kannywood Ali Nuhu, a matsayin shugaban hukumar...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’umma musamman ma matasa, da su kaucewa barin yin...
Yayin da ya rage kwana daya kotun koli ta sanar da hukuncin gwamna a Kano, Kungiyar kare hakkin dan adam ta Universal Declaration of Human Right...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce za ta yi fito na fito da dukkanin wanda ya yi yinkurin tayar da tarzoma kafin, yayin da kuma...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin sabbin mambobin kwamitin gudanarwa, a hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON. Ta cikin wata sanarwa da mashawarci...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin jagorancin mai sharia Ibrahim Mansur, ta fara sauraron wata shari’a da ‘yan sanda suka gurfanar da wasu mata biyu wadanda...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ke jihar Kano ta ce, ta kammala dukkanin wasu shirye-shirye domin gudanar da zaɓen cike gurbi a...
Mataimakin shugaban kungiyar dalibai na garin Kofa dake karamar hukumar Bebeji Alhassan Abdullahi Nasiru, ya shawarci al’umma da su tashi tsaye wajen taimakon junansu, mai-makon jiran...
Babbar kotun jahar Kano mai lamba 17 dake zamanta a unguwar Miller Road, karkashin mai shari’a Justice Sunusi Ado Ma’aji, ta d’age ci gaba da sauraren...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da ministar jin ƙai, Betta Edu, daga mukaminta nan take. Bayanin hakan ya fito ne ta cikin wata sanarwa...