Shugaban kungiyar kare hakkin dan adam ta International Human right and Community Deploment Initiatives ta kasa reshen jihar Kano Kwamared Abubakar Musa Abdullahi, ya shawarci matasa...
Wata Gobara da ta tashi a cikin wani Gareji dake yankin Wailari By Pass a karamar hukumar Kumbotso, ta yi sanadiyyar konewar wani matashi har ya...
Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta ce, matashin da ake zargi da laifin kashe mahaifinsa da hotan bidiyonsa ya karade shafukan sada zumunta...
Kungiyar daliban kasar nan ta bukaci gwamnatin Najeriya, da ta sake nazarta matakin haramta digirin Jamhuriyyar Benin, a cikin kasar lura da yadda hakan zai shafi...
Ma’aikatar Ilimi ta jihar kano ta sanar da ranar komawa makaranta, domin fara daukar karatun zango na biyu, ga daliban makarantun kwana dama na jeka ka...
Babban kwamandan hukumar Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya hori jami’an hukumar da su kara himma wajen gudanar da ayyukansu cikin basira tare...
Limamin masallacin juma’a na unguwar Bachirawa kwanar Madugu bangaren yamma dake karamar hukumar Ungogo a Kano, Alkali Umar Sunusi Dan Baba Dukurawa, ya shawarci al’umma da...
Majalisar Dokokin Kano ta ce fatan ta shine gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif yayi nasara a hukuncin da kotun kolin kasar nan zata yanke kan...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake kofar Gadan Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya gargadi iyaye da su kaucewa yiwa ya’yansu auren dole, wanda...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar matashin nan mai suna Yusif Haruna da aka fi sani da Lagwatsani san shekari 18, da ake...