Sakatariyar kungiyar mata masu sana’ar yafin Iraruwan kayan lambu na yankin garin Ali dake karamar hukumar Garko Kubra Hassan, ta ce tallafawa masu yafin irin da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce yanzu haka daya daga cikin ‘yan dabar da suka tuba a baya suka mika wuya gareta ya balle ya...
Yayin da kotun koli za ta fara sauraron shari’ar gwamnan jihar Kano yau Alhamis a Abuja, limamin masallacin juma’a na kwanar Kuntau Mallam Bakir Kabir Khalil...
Rundunar tsaro ta Civil Defense dake jihar Kano ta bada umarnin aikewa da jami’anta sama da dubu biyu zuwa gurare daban-daban na jihar, domin ganin an...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun samu rahoton wasu bata gari na shirin kona gidan gwamnatin jihar Kano. Kwamishinan ya...
Fitaccen masanin bokanci da tsubbace-tsubbacen nan Muhammad Tahar Baba Imposible, ya ce ‘yan damfara da masu magungunan bogi sune kaso mafi rinjaye a cikin masu bada...
Shugaban asibitin kula da masu lalurar Kwakwalwa na Dorayi dake jihar Kano Dr. Mannir Dahiru Kurawa, ya ce rashin kulawa ga masu lalurar Kwakwalwa na kara...
Yanzu haka majalisar ƙoli ta jam’iyyar PDP mai adawa a kasar nan, ta sha alwashin ɗaukar matakan ladabtarwa a kan Miinistan Abuja Nyesom Wike, da wasu...
Shugabar makarantar Arabiyya ta ‘yan mata G.G.A.C dake Goron dutse Hajiya Fatima Lawan Bara’u, ta shawarci dalibai da su rinka taimakawa makarantar da suka kammala, domin...
Wani manomin Tafarnuwa dake garin Kofa a karamar hukumar Bebeji mai suna Bala Abdullahi Kofa, ya ce rashin samun tallafi a sana’arsu ta noman Tafarnuwa daga...