Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero hori dalibai da su kara kaimi wajen tallafawa dalibai na kasa da su a makarantunsu, domin ganin daliban...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, zai sanya baki don dakatar da yunkurin da katafaren shagon hada-hadar kasuwanci na Shoprite ya ɗauka na rufe...
Wata Gobara data tashi tayi sanadiyyar asarar dukiyoyi da dama a cikin wani Gida dake unguwar Gaida Kuka Uku dake kamar hukumar Gwale a jihar Kano....
Yanzu haka kotun koli a kasar nan ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan Disamban 2023, domin fara sauraron karar zaben gwamnan jihar Kano. Bayanin hakan...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta ce akwai bukatar mutane su rinka kiyaye guraren da zasu rinka sanya karfen tare tituna musamma a cikin unguwanni,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za’a gudanar da gagarumin bincike akan dalilan da suka haddasa tashin Gobara a sakatariyar karamar hukumar Gwale dake jihar. Bayanin hakan...
Kungiyar kwadago NLC ta yi watsi da wata sanarwar shiga yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar Litinin. Shugaban sashen yada labarai da...