Yayin da wasu ƴan Najeriya ke shirin gudanar da zanga-zangar lumana kan ƙuncin rayuwa a wata mai zuwa, shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya buƙace su...
Gamayyar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya, CNG, ta bayyana fargabar ta kan taɓarɓarewar tattalin arzikin ƙasar, inda ta yi gargaɗin cewa salon lalube cikin duhu da gwamnatin tarayya...
Al’ummar garin Kara da ke karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano, sun jaddada rokon su kan magance musu matsalar rashin ruwan Sha da ta karancin Likitoci...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ce abin da ya sanya ba’a naɗa sarki a Bichi ba, saboda ba’a naɗa Hakimi a Bichi sai...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwar da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan ƙudirin dokar da ta kafa masarautu uku masu daraja ta biyu a jihar Kano. Dokar...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam, da yaƙi da rashin adalci, da bibiya akan shugabanci na gari, ta War Against Injustice, ta gargaɗi gwamnoni a Najeriya, da...