Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Watch Of Nigeria (HRWN), KaribuYahya Lawan Kabara, ya ce yankewa Maryam Sanda, hukuncin kisa bayan samun ta...
Tun da fari dai Babbar kotun shari’ar Muslunci ce mai zaman ta a kofar Kudu ce karkashin mai shari’a Ustazu Ibrahim Sarki Yola, ta yi umarnin...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa ta jihar Kano, (KAROTA), ta ce za ta rufe yin aikin rijistar babura masu kafa uku wato adaidaita sahu a...
Shugaban kungiyar ma’aikatan lafiya da ungorzoma a jihar Kano, Ibrahim Muhammad ya ce cutar zazzabin lassa tafi barazana matuka ga rayuwar jami’an lafiya, matukar babu kayan...
Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu karkashin kulawar gwamnatin jihar kano tare da hadin gwiwar kungiyar likitoci ta kasa NMA ta kama wani likitan bogi...
Saurari shirin domin batutuwan da su ka shafi Nijeriya dama Duniya gaba daya A yi sauraro lafiya Download Now
Babbar kotu dake zaman ta a birnin tarayyar Abuja ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Maryam Sanda wadda ta kasha mujin ta tun a...
Limami a masallacin Abdullahi Bin Mas’ud dake unguwar Kabuga ‘yan Azara a jihar Kano, Malam Abubakar Shu’ibu Abubakar, jim kadan bayan idar da sallar juma’a a...
Limamin babban masallacin juma’a a karamar hukumar Warawa Malam Isah Usman, ya ja hankalin al’ummar musulmi mawadata kan wajabcin fitar da zakka domin samun tsira a...
Ministan ma’aikatar lafiya ta tarayyar Nijeriya, Osagie Emmanuel Ehanire, zai kawo ziyarar jaje ga asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano wato AKTH, sakamakon ballewar cutar zazzabin...