Shugaban Kwalejin Sa’adatu Rimi da ke jihar Kano, Farfesa Yahaya Isah Bunkure, ya ce, sun yi taron sanar da sabbin ɗaliban digiri, dokoki da ka’idojin makarantar,...
Kotun daukaka kara da ke zama a Kano ta soke hukuncin da babban kotu tayi wanda ta bayyana Muhammad Abacha a matsayin ‘dan takarar gwamnan jihar...
Zauren hadin kan jam’iyyun kasar nan, reshen jihar Kano IPAC sun ce, akwai yiwuwar su kaurace wa zaben bana, na wannnan shekara ta 2023, idan jami’an...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci wata tataunawa tsakanin Jami’an tsaro, bankuna da Yan kasuwa da Kuma sarakuna da shugabannin Adinai domin jin...
Ministan kwadago da Ayyuka Chris Ngige, ya ce an kammala komai domin samar da sabon tsarin mafi kankantar albshi a kasar nan daga watan Mayu na...
Kotun Ƙolin Kasar nan ta dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsofaffin takardun kuɗin naira 200 da 500 da 1000. A hukuncin...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da firamare ta kasar nan JAMB, ta ce ta soke rijistar dalibai sama da 817 da za su rubuta...
Kungiyar Dillalan man fetur ‘Yan kasa IPMAN tace biyo bayan ganawar sirri da sukayi da kamfanin Samar da Mai na kasa NNPCL, sun cimma matsayar janye...
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa, IPMAN, ta umarci mambobinta da su dakatar da duk wasu ayyuka a fadin kasar. A wata sanarwa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wasu ƴan jaridar Bogi da suka yi yunƙurin cuta a wani katafaren shago dake jihar. Jami’in hulɗa...