11:42 Malami a jami’ar Bayero dake nan Kano Dr, Sa’idu Ahmad Dukawa, yayi kira ga ‘yan siyasa da su rinka bibiyar tsarin demokradiyya, a duk lokacin...
Saurari shirin BABA SUDA na yau Litinin 29 04 2019. Domin jin cikakken rahoton.
A gasar Premier ta kasar Ingila yau zamu kawo muku wasa kai tsaye daga filin wasa na Etihad tsakanin Manchester City da Tottenham Hotspur a yau...
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa gidan Kaji na Dan’ Amar Poultry Farm wa’adin kwanaki bakwai da ya inganta tsaftar gidan kajin sa ko kuma gwamnati ta...
4:14pm Hukumar kula da harkokin shari’a da ladaftarwa NJC ta tabbatar da Justice Nura Sagir Umar a matsayin sabon babban jojin jihar Kano. Kakakin kotunan Kano,...
Wani Malami a tsangayar sashen tarihi da hulda da kasashen waje a jami’ar Yusuf Maitama Sule dake Kano, Malam Murtala Mustapha, ya yi kira ga matasa...
Saurari shirin Baba suda na yau Litinin 15 04 2019 da karfe 10:30 na dare a Tashar Dala FM 88.5
A cikin shirin labaran karshen mako za ku ji cewa hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC ta gurfanar da wasu mutane biyu a gaban...
Shirin gasar Premier na yau Asabar 13-04-2019 mako na 34 za mu kawo muku wasa kai tsaye daga filin wasa na oldtrafford tsakanin Manchester United da...
A yau ne Jam iyyar PDP ta shigar da Kara a gaban kotun karbar kararrakin zabe anan kano. Dan takarar gwamna a karkashin Jam iyyar PDP...