Yayin da al’umma suke ci gaba da fuskantar tsadar rayuwa, wani Magidanci ya ce bisa rashin abincin da suke fama shi ya sa har ruwan zafi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu daga cikin matasan da suka bi wani matashi da summar kashe shi bisa zargin...
Babban kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce wasu maƙiya ne suka shirya makircin haɗa hukumar da gwamnan jihar Kano Injiniya...
Shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram, sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan Duniya. Tun da farko, mutane da dama...
Bayan wata ganawa da akayi tsakanin gwamnan Kano da kuma zauren hadin kan malaman jihar karshe an cimma matsayar sheik Aminu Ibrahim Daurawa zai koma kujerar...
Al’ummar unguwar Ja’en layin Shago tara Maƙabarta dake ƙaramar hukumar Gwale a jihar Kano, sun shiga tashin hankali da firgici bayan da wasu matasa riƙe da...
Yayin da al’umma ke cikin matsin rayuwa yanzu haka jama’ar gari sun fasa wani rumbun ajiyar hatsin gwamnati da ke Abuja, inda suka wawushe kayan abincin...
Rundunar ƴan Sandan jihar Katsina ta sanya kyautar kuɗi har Naira miliyan hamsin ga duk wanda ya bata bayanan sirrin kama wasu riƙaƙƙun ƴan ta’adda biyu...
Yayin da watan Azumin Ramadana ke ƙara gabatowa shugaban kasuwar Dawanau Alhaji Muttaƙa Isah, ya ce za su yi duk mai yiyuwa wajen ganin ƴan kasuwar...
Zirga-zirgar ababen hawa ta tsaya cak a kan titin Kano zuwa Zaria da yammacin yau Asabar, bisa yadda wasu direbobin motocin Tirela suka gindaya motocin...