A yau ne babbar kotun jaha mai lamba 4 zata fara sauraron wata sharia wadda gwamnatin kano ta ahigar. Gwamnatin jahar kano dai ta shigar...
Dan majalisar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Gaya, Ajingi da Albasu Dakta Ghali Mustafa Fanda ya fara rabon tallafin kayan abinci ga al’ummar kananan hukumomin uku....
Shugaban kasa Asuwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin bude iyakokin kasar nan. Cikin sanarwar da ya fitar shugaban ya ce duk wata iyaka dake...
Bayan wata ganawa da akayi tsakanin gwamnan Kano da kuma zauren hadin kan malaman jihar karshe an cimma matsayar sheik Aminu Ibrahim Daurawa zai koma kujerar...
Wasu yan jam,iyyar NNPP anan kano sun shigar da karar wani tsohon shugaban karamar hukuma. Mutanen dai sun yi karar hon Abdullahi Garba Ramat tsohon shugaban...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya karɓi shugabannin ƙananan hukumomi su 3 zuwa jam’iyyar NNPP da suka fito daga APC, sun haɗar da na...
Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen gwamnan kano.