A cikin shirin Hangen Dala na ranar Litinin 07 10 2019 kunji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci majalisar zartarwa domin tattauna muhimman batutuwa da...
A cikin shirin hangen Dala na ranar laraba 02 10 2019 kunji cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a Afirka ta kudu tare da wasu mukarrabansa,...
Saurari shirin Hangen Dala na jiya Litinin tare da Ahmad Rabi’u Ja’en Download Now Ayi sauraro lafiya.
A cikin shirin Hangen Dala na ranar Juma’a 27 09 2019 kunji cewa kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC ta musanta rade-radin da ake na cewa akwai jikakkiya...
Shirin Hangen Dala na ranar Laraba 25/09/2019 Download Now A yi Sauraro Lafiya
A cikin shirin kunji cewa Hukumar tattara kudaden shiga ta kasa FIRS ta musanta raderadin da akeyi na cewa hukumar ta taimakawa jam’iyyar APC da kudi...
A cikin shirin kunji cewa A daidai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ziyartar kasar Amurka don taron majalisar dinkin duniya na 74, wanda aka...
Shirin siyasa dake duba yanayi da siyasar kano da kuma kasa ke ciki Download Now Ayi Sauraro Lafiya
Shirin siyasa dake kawo muku halin da siyasar Kano da kasa baki daya ke ciki HANGEN DALA 17-09-2019 Download Now
Shirin siyasa dake kawo muku halin da siyasar kano da kuma ta kasa ke ciki a yau. Download now Ayi sauraro lafiya.