Hangen Dala5 years ago
Ba mu yarda Nigeria ta cigaba da cin bashi ba -wata kungiyar matasa a Kano
A cikin Shirin Hangen Dala za ku ji yadda matashi Bashir Jantile yayi fashin baki kan rikicin samar da shugabancin malajisar dattawa. Haka kuma batun cin...