Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana cewa, shiyyar Arewa maso Yamma da Kudu-maso-Yamma ne ke kan gaba wajen yin rajistar masu kada...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta gargadi ‘yan ƙasa game da wata hanyar yin rajista katin zaɓe na bogi da a ke yi...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa, zai goyi bayan kwaskwarima ga kundin tsarin mulki, domin daukaka darajar ƴan...
Dan takarar shugabancin kasar nan na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, yi alkawarin muddin an zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023, zai...
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake jaddada aniyar sa ta aiki tare da ‘ya’yan Jam’iyyar da masu ruwa da tsaki a...
Kungiyar Mafaruta sun gano wasu katunan zabe na dindindin guda 320, da aka boye su a wani kango a kan titin Ogbia a jihar Bayelsa. Jami’an...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta ce, akalla jam’iyyu 13 ne suka tsayar da ‘yan takarar gwamna a jihar Katsina a zaben 2023....
Wani lauya mazaunin Abuja, Osigwe Momoh, ya maka jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu kara, a kan tsayar da musulmi dan takarar...
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya kalubalanci matasa da su tashi su karbi ragamar shugabanci, maimakon su ta jira. Obasanjo ya bayyana haka ne a jiya...
Gwamnonin jam’iyyar APC, sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura na jihar Katsina. Gwamnonin bayan isar su gidan shugaban sun shiga ganawar sirri. Gwamnonin...