Babbar kotun birnin tarayya Abuja, ta sauke zaben shugabannin jam’iyyar APC a jihar Kano na bangaren gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje. Mai shari’a Hamza Mu’azu ne...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayaro da ke jihar Kano, Farfesa Kamilu Saminu Fagge, ya ce yawaitar samun zaben da bai kammala ba wato (Inconculusive) lokacin...
Uwar jamiyyar APC ta kasa karkashin shugabancin rikon jamiyyar, Mai Mala Buni, ta aiko da kwamitin da zai karbi korafe-korafe a kan zaben shugabancin jam’iyyar APC...
Guda daga cikin mabiya jam’iyyar PDP tsagin Ambasada Aminu Wali, ya ce sun gama shiryawa tsaf, domin fatattakar tsagin Kwankwasiyya daga cikin jamiyyar. Aminu Mai Dawa...
Dan Jam’iyyar APC a jihar Kano, Aminu Black Gwale, kuma guda daga cikin magoya bayan tsagin Gandujiyya ya ce, tsarin da ‘yan Jamiyyar PDP kwankwasiyya su...
Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Ganduje ta bukaci al’ummar jihar Kano da su rinka sanya idanu a kan yadda shugabannin kananan hukumomi su ke gudanar...
Guda daga cikin sojan baka na jam’iyar APC a jihar Kano, Muttaka Dan Muhammad Gambo, ya ce suturar da dan tsagin Kwankwasiyya ya ke sawa ya...
Jamiyyar PDP a Kano ta kalubalanci gwamnatin jihar Kano, kan batun zargin sayar da gidan rediyon manoma na unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni. Sakataren yada...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ya na da kwarin gwiwa jam’iyyar APC ce za ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi...
Hukumar kula da Kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC, ta gargadi ‘yan Jarida da su kasance masu bin dokoki yayin gudanar da zaɓen kananan hukumomi da...