Dan takarar shugabancin Amurka, Joe Biden ya ce abokin adawarsa wato Shugaba Donald Trump ya dasa fargaba da kuma rarrabuwar kawuna a tsakanin Amurkawa. Joe Biden...
Nuna rashin da’ar wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kaduna guda uku a zauren majalisa ya janyo masu hukuncin dakatarwa na tsawon watanni tara a ranar Talata....
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nada mataimaka a bangarori daban-daban domin tafikar da aikin gwamnati. Sakataren gwamnatin Kano, Usman Alhaji Usman ne ya...
Gwamnan jihar Abia Dr. Okezie Ikpeazu ya sauke kwamishinan sufuri na jihar Ekele Nwaohammuo da shugaban kwamitin riko na karamar hukumar Umuneochi Mathew Ibe daga mukamin...
Majalisar wakilai ta ce za ta sake nazartar dukannin yarjejeniyar karbo basussuka da gwamnatin tarayya ta sanyawa hannu. Mataimakin shugaban kwamitin kula da karbo basussuka na...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare da za’a yi amfani da su wajen yiwa dokar zabe kwaskwarima domin...
Majalisar wakilai ta ce za ta tabbatar da kudirin gyaran bangororin man fetur na kasa nan da watan gobe na Satumba domin ya zama doka. Shugaban...
Jam’iyyar hamayya ta PDP a nan Kano ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da gazawa wajen cikawa al’umma alkawuran da ta yi musu a lokacin zabe....
Mataimakin shugaban karamar hukumar Dala, Hon Ishaq Tanko Gambaga, ya taya daukacin al’ummar musulmai murnar sallah tare da addu’ar Allah ya kawo karshen cutar Corona...