Babban mai taimakawa gwamnan Kano a kan ci gaban al’uma, Ahmad Dauda Lawan, ya ajiye muƙaminsa, domin tsayawa takara a zaɓen 2023. A wata sanarwa da...
Kwamishinan kasafin kuɗi na jihar Kano, Alhaji Nura Muhammad Ɗankadai, ya sauka daga muƙaminsa, domin takarar majalisar tarayya mai wakiltar Tudunwada da Doguwa. Mai taimakawa Gwamnan...
Kwamishinan ƙananan hukumomin jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya mika takardar barin aiki daga kan kujerar sa. Murtala Sule Garo ya sauka daga muƙaminsa ne,...
Kwamishinan ma’aikatar al’adu da yawon buɗe idanu a jihar Kano, Ibrahim Ahmad Ƙaraye ya sauka daga muƙaminsa, domin neman takarar ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Ƙaraye...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce, ya zama wajibi kafafen yada labarai a jihar da su taimaka wajen wayar da kan jama’a...
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Litinin ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Ya bayyana hakan ne a shafinsa...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Kwankwaso, ya ce, a karshe ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), saboda jam’iyyar PDP...
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben 2019 a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda a ka fi sani da Abba Gida-Gida, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar...
Wata kungiya mai suna OUK Movement reshen jihar Abia, ta ce, ta kammala shirin siyan fom din tsayawa takara da kuma fayyace fom din takarar bulaliyar...
Ƴar takarar gwamna a jihar Kano a karkashin jam’iyar UPP a shekarar 2019, Hajiya Maimuna Muhammad, ta koma jam’iyyar ADP. Sauya sheƙar Hajiya Maimuna na zuwa...