Tun ranar Alhamis din nan ce, kotun majistrate mai lamba 47 dake zaman ta a unguwar Gyadi Gyadi a Kano ta sanya dan siyasa, Mustafa Jarfa...
A Alhamis din nan ne 20-02- 2020, kotun majistrate mai lamba 47 dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi ta sanya dan siyasan nan Mustapha Jarfa a...
Wani manazarci kan al’amuran yau da kullum kuma shugaban kungiyar cigaban ilimi da cigaban dimokradiyya a Kano Kwamaret Umar Hamisu Kofar Na’isa ya bayyana cewa a...
Wani dan siyasa a jihar Kano Sunusi Awuchi Gwammaja ya bayyana cewa babu wanda ya dace ya gaji kujerar gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje 2023...
Kotun daukaka kara dake zamanta a kaduna karkashin alkalai 5 ta kammala sauraron Dalilan daukaka karar Jam iyyar PDP da dan takarar gwamnan Kano a karkashin...
Tuni kotun daukaka kara dake zamanta a kaduna karkashin alkalai 5 ta zauna domin fara sauraron daukaka karar da Jam iyyar PDP da dan takarar gwamna...
09:35am A dai-dai wannan lokaci alkalan kotun daukaka kara dake Kaduna suna gab da zaunawa domin fara sauraron daukaka karar da dan takarar gwamnan jihar Kano...
Da safiyar yau Talata ne majalisar dokokin jihar kano ta fara tantance sabbin kwamishinonin da gwamna Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya aike da sunayen wanda yake...
Matashi dan gwagwarmaya Kwamaret Bello Basi Fagge ya bayyana cewa akwai bukatar a rika karbe kadarorin shuwagabannin da ake zargi da rashawa tun a lokacin da...
Cikin wata tattaunawa da shirin Hangen Dala yayi da Alhaji Aminu Gurgu Mai Fulu na jam’iyyar PRP ya bukaci ministan Noma Alhaji Sabo Nanono da yaji...