Wasu yan jam,iyyar NNPP anan kano sun shigar da karar wani tsohon shugaban karamar hukuma. Mutanen dai sun yi karar hon Abdullahi Garba Ramat tsohon shugaban...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya karɓi shugabannin ƙananan hukumomi su 3 zuwa jam’iyyar NNPP da suka fito daga APC, sun haɗar da na...
Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen gwamnan kano.
Yau juma’a 12 ga watan Janairu kotun koli za ta yanke hukunci tsakanin Abba Kabir Yusuf da kuma Dakta Nasiru Yusuf Gawuna. Shari’a ce dai da...
Kotun kolin Nigeria ta sanya ranar juma’a 12 ga watan Janairu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci tsakanin gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf...
Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), ta kwace fasfo din tsohuwar Ministar aJin-kai, Betta Edu da magabaciyarta, Sadiya Umar-Farouq, kan...
Kotun kolin kasar nan ka iya yanke hukunci ranar Juma’a 12 ga watan Janairu kan kujerar gwamnan Kano. Jaridar the nation ta ruwaito cewa Cikin jadawalin...
Yayin da yake jawabi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kwarin gwiwarsa kan yadda alkalan kotun koli za su iya tabbatar da adalci kan...
Yanzu haka kotun Koli ta tabbatar sa nasarar Gwamnan jihar Enugu Dr. Peter Mbah, a matsayin zababben Gwamnan Jihar, wanda hakan ya tabbatar da hukuncin Kotun...