Sabon shugaban kungiyar daliban unguwar Sharada dake karamar hukumar birni a jihar Kano, Bukhari Isa Sa’id, ya ce ya shirya tsaf domin sauke nauyin da ya...
Kungiyar daliban Sharada ta zabi, Bukhari Isah Sa’id a matsayin sabon shugaba wanda zai ja ragamar kungiyar. Zaben ya gudana ne a karshen mako karkashin masu...
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Ibrahim Al’amin Little na tsawon wata guda. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar PDP na ƙaramar hukumar Nassarawa...
Jam’iyyar PDP tsagin Alhaji Aminu Wali ta bayyana dalilan ta a kan korar tsohon gwamnan Kano, Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar. Shugaban jam’iyyar, Munhaminna Baƙo...
Sabon shugaban majalisar wakilai ta jihar Kano, Hamisu Ibrahim Chidari, ya ce za su hada kai da sauran ‘yan majalisu, domin ya daurawa a wajen da...
Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Sumaila da Takai, Abdurahman Kawu Sumaila, ya gargadi sabbin shugabannin ‘yan majalisar dokokin jihar Kano, da su hada...
Jam’iyar PDP a jihar Kano ta nada Bashir Aminu V.I.O wato Bashir Sanata a matsayin sabon jami’in hulda da jama’a na jam’iyar. Zaben wanda ya gudana...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sake gabatar da sunan Farfesa Mahmood Yakubu, a majalisar dokokin kasar, domin sake ci gaba da jagorantar hukumar zabe mai zaman...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge, ya ce, babu wanda ya cancanci ya sha romon dumukradiya kamar talaka,...
Guda daga cikin magoya bayan jam’iyyar APC Gandujiyya a jihar Kano, S.A Aminu Black Gwale ya kalubalanci sabon tsarin da mataimaki na musamman ga gwamnan Kano,...