Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, zai sanya baki don dakatar da yunkurin da katafaren shagon hada-hadar kasuwanci na Shoprite ya ɗauka na rufe...
Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki na kasa mai zaman kanta (SERAP) ta yi kira ga Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da ya yi watsi da bukatar...
Ayarin wasu lauyoyi har sama da 200 daga jihohin arewacin Nigeria 19, sun gargadi Shugaban kasa Bola Tinubu da kotun ƙolin Nigeria game da Shari’ar gwamnan...
Jam’iyyar NNPP ta yi maraba da kiran da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi na dunkulewar manyan jam’iyyun adawa don kwato mulki daga jam’iyyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci al’ummar jihar da su kwantar da hankalinsu gabanin hukuncin kotun daukaka kara da za a yanke a gobe Juma’a. A...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta ayyana zaɓen gwamnan jihar Zamfara, a matsayin wanda bai kammala ba. A hukuncin da ɗaukacin alƙalanta...
Kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC sun jingine yajin aikin da suke gudanarwa. Jim kadan bayan wata ganawa da masu ruwa da tsaki, kungiyar...
Kotun Da’ar ma’aikata ta dakatar da kungiyar kwadago NLC da takwarar ta ta TUC daga tafiya yajin aiki. Hukuncin kotun dai ya biyo bayan wata Kara...
Jagorancin ƙungiyoyin ƴan ƙwadago a Najeriya, NLC da TUC sun bayyana aniyarsu ta tsunduma yajin aikin gama-gari a faɗin Najeriya daga ranar Talata 14, ga watan...
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam Yusuf Datti na Jam’iyyar NNPP, inda tace...