Wakilan jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, daga kananan hukumomi 774 na fadin kasar nan, sun tabbatar da tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso a...
Sabuwar jam’iyyar adawa ta NNPP na gudanar da babban taronta na kasa a Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya. Ana gudanar da taron ne a filin wasa...
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, da na Legas Babajide Sanwo-Olu, sun taya Bola Ahmed Tinubu, murnar lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyar APC....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika tutar jam’iyyar APC ga dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Ahmad Bola Tinubu. Yayin mika tutar an umarci shugaban...
Buhari ya yafe masa, sakamakon bai zaci zai iya lashe zaben ba, amma kuma ya samu nasara a zaben fidda gwani na APC. Tinubu ya furta...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC Ahmed Bola Tinibi ya ce, abun kunya ne a na hawan motoci masu tsada da ko birkin su ba...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu, ya ce, ya ji dan ba dadi da Sanata Ahmad Lawan shugaban majalisar dattawa ya ja...
Dan takarar shugaban kasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya samu kuri’u 1,271 mafi rinjaye a zaben. Wannan ya nuna cewa...
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari, ta umarci masu kirga kuri’u da su baiwa mace ta ci gaba da kirgawa. Nan ta ke kuwa aka...
Rotimi Amaechi ya samu kuri’u 316, Yemi Osinbajo ya samu kuri’u 235 yayin da Ahmed Lawan ya samu kuri’u 152. Shi kuwa Yahaya Bello ya samu...