Wani dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar APC, Yemi Osinbajo, ya bar dandalin Eagles Square, wurin da a ke gudanar da zaben fidda gwani na...
An kammala tantace akwatina 10 da ke nuna har yanzu Bola Tinubu ne a kan gaba a zaben fidda dan takarar jam’iyyar APC n 2023.. Tantace...
Mataimakin gwamnan jihar Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar. Gawuna ya doke abokin hamayyarsa, Hon. Sha’aban Ibrahim...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata ta tsakiya, Sanata Ibrahim Shekarau, ya karbi katin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). Dubun dubatar magoya bayan Shekarau sun...
Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya kammala taro da kwamitin Koli na shura kan yanayin da ake ciki a Jam’iyyar APC. Shekarau ya kafa kwamiti...
Shugaban hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, Buba Marwa ya bukaci jam’iyyun siyasa da su sanya gwajin maganin a matsayin wani...
Kwamishinan Zabe na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) a Jihar Oyo, Dr Mutiu Agboke ya bayyana cewa sama da katunan zabe na dindindin...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya ce, jam’iyyar PDP za ta baiwa jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Tinubu tikitin takarar shugaban kasa idan ya koma...
Gwamna jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ki amincewa da murabus din shugaban ma’aikatan sa, Ali Haruna Makoda da wasu kwamishinoni uku. Hakan na kunshe ne cikin...
Rahotanni daga jihohi da dama a fadin kasar nan sun nuna cewa akalla Kwamishinoni 53, da ma’aikatan gwamnoni da dama ne suka ajiye aikinsu domin tsayawa...