Hukumar Hisba ta yi arangama da wata mota kirar Roka wadda ta yi dakon Barasa wato Giya, har guda dubu Takwas da Dari Hudu (8,400). Babban...
Limamin masallacin Juma’a na Dorayi Babba unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Koki ya ce, ibadar watan Azumin Ramadan horo ne domin jajircewa da ibadu a sauran...
Limamin masallacin juma’a na Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye, a karamar hukumar Kumbotso, Malam Zubair Almuhammady, ya yi kira ga al’umma da su tashi su...
Limamin masallacin Juma’a na Shalkwatar rundunar ‘Yan sanda dake Bompai, ya ce wajibi ne a martabar ahalin fiyayyen halita da sahaban sa. SP Abdulkadir Haruna, ya...
Na’ibin masallacin Juma’a Quba dake Tukuntawa a karamar hukumar Tukuntawa, Ahmad Muhammad Ali, ya ce ayyuka na gari su ne za su sa dan Adam ya...
Babban limamin masallacin Juma’a na Umar Sa’id Tudun Wada, Dr Abdullahi Jibril Ahmad, ya ce duk wanda ya karbi cin hanci ya sani cewa zai hadu...
Babban limamin masallacin juma’a na Uhud dake unguwar Maikalwa, Dr Khidir Bashir ya ce bai kamata Malamin dake koyar da yara tarbiyya a ji shi ya...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gaɗan Ƙaya, Dr Abdallah Usman Umar, ya yi kira ga al’ummar musulmai da su ƙara ƙaimi wajen...
Malamin addinin Islama dake Kano, Mallam Lawi Sunusi Paki, ya ce al’ummar musulmai da su ƙara ƙaimi wajen sada zumunci, domin rabauta da rahamar Allah (S.W.T)...
Mawaki Ahmad Tijjani wanda a ka fi sani da suna Tijjani Gandu, ya ja kunnen ‘yan uwan sa mawaka musamman ma na yabo da su kaucewa...