Limamin masallacin juma’a na margayi Musa Dan jalo da ke karamar hukumar Gezawa Shaikh Abdullahi Muhammad ‘Yankaba ya ce, Da matasan matan yanzu za su yi...
Hukumar shari’a musulunci ta jihar Kano, ta ce da al’ummar musulmai za su rinka bada taimakon naira 10 a kowane masallacin juma’a da tuni ba a...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce sashen lura da manyan laifuka na hukumar (ICD) ya karbi korafe-korafe har guda dubu biyu da dari hudu da...
Ku cigaba da bibiyar wannan shafi domin ana cigaba da sabinta shi.
Babban limamin masallacin juma’a na Kurna layin gidan kara kuma shugaban kwamitin koli na Azzawiyal kadiriyyar Aliya shaik Jamilu Alkadiri Fagge ya bayyana goyon bayansu ga...
Shugaban majalisar shura ta darikar Tijjaniyya Halifa Sani Shehu Mai hula ya ce darikar Tijjaniyya bata goyon bayan taba masarautar Kano wanda gwamnatin Kanon take yi...
Limamin masallacin ma’aiki dake garin Madina sheikh Salih bn Muhammad Albadir, ya bayyana addinin mususlinci a matsayin addinin dake da tsafta kuma mai sauki da rangwame...
Limamin Masallacin Juma’a na Usman Bin Affan dake Gadon Kaya Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci al’ummar musulmi da su kaucewa zagin shugabanni a yayin da...
Hakika hawa dutsen Dala a ranar da ake gabatar da bikin takutaha yana nuna alamun bikin Maguzawa da suke yi a Kano duk shekara, wanda suke...
Dubunnan musulami ne ke gudanar da bikin zagaye na Takutaha a duk shekara domin tunawa da ranar haihuwar manzon tsira Annabi Muhammad (s.a.w), al’umma na zagaye...