Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid Carlo Ancelotti ya sake rattaba sabon kwantaragi ga kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, inda yanzu haka...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Mauricio Pochettino, ya ce nan gaba kadan magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea zasuyi alfahari da dan...
Tini dai aka raba jadawalin wasan zagaye na 16, na gasar cin kofin zakarun nahiyar turai wato Champions league a yau Litinin 18/12/2023. Wasannin dai zasu...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke kungiyar kwallon kafa ta Remo Stars da ci biyu da daya a wasan mako na 14 da suka...
A ranar Larabar da ta gabata ne 13/12/2023 da muke ciki ne, aka buga wasan karshe na rukuni na gasar cin kofin kungiyoyin zakarun nahiyar turai,...
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad da ke kasar Saudiyyah ta sallami mai horaswar ta Nuno Espirito Santo, bayan kwashe watanni 16 ya na horas da ita....
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta koma mataki na hudu a gasar cin kofin kwararru na Nigerian Pillar dai ta doke Kungiyar kwallon kafa ta...