Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya taya kungiyar kwallon kafa ta Manchester City, bisa lashe gasar kofin Firimiyar kasar Ingila da ta yi a kakar...
Hukumar kwallon kafa ta ƙasa NFF, ta naɗa Jose Peseiro a matsayin sabon mai horas da tawagar Super Eagles. Hukumar ta ce, Jose Peseiro wanda ɗan...
Liverpool ta samu damar lashe kofi na biyu a jere a hannun Chelsea, bayan da dan wasa Konstantinos Tsimikas ya raba fadan a bugun daga kai...
Hukumar kwallon kafa ta duniya, FIFA, ta ci tarar Najeirya tare da kakaba mata takunkumi kan rashin da’a da magoya baya da su ka yi a...
Carlo Ancelotti ya zama mai horas wa na farko da ya lashe kofi a dukkanin manyan ƙasashe guda biyar na Turai, bayan da Real Madrid ta...
An ci tarar Manchester United fam 8,420 kwatankwacin Yuro 10,000 bayan da magoya bayanta suka jefi kocin Atletico Madrid Diego Simeone abubuwa bayan rashin nasarar da...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya amince da tsawaita kwantiragin shekaru biyu, inda zai ci gaba da zama a kungiyar har zuwa shekarar 2026. Klopp,...
Paris Saint-Germain ta samu nasarar lashe kofin Ligue 1 karo na 10 da bayan 1-1 a gidan Lens ranar Asabar, amma hakan ba zai hana kungiyar...
Manchester City da Liverpool za su tunkari kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai Champions League, wanda za su tunkari kungiyoyin kasar Andulusiya a gasar. City na fatan...
Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United sun gudanar da wata ‘yar karamar zanga-zangar lumana a wajen filin atisayen kungiyar a ranar Juma’a. Kimanin magoya...