Erling Haaland da Jadon Sancho da kuma Ansu Fati na cikin jerin ‘yan wasa matasa 20 da za a baiwa kyautar matashin dan wasa ta Golden...
Dan wasan bayan kasar Ingila kuma dan wasan Manchester United, Harry Maguire ya kasance dan wasa na uku da a ka fara kora a filin wasa...
Dan wasan gaban kasar Brazil kuma dan wasan kungiyar Paris St-Germain ta kasar Faransa Neymar ya zura kwallaye 64 a kasar sa, bayanda Brazil ta samu...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta tabbatar da cewa ba za ta taba barin dan wasan ta, Kingsly Coman ya koma Manchester United ba a...
Sabon shugaban kungiyar marubuta labarin wasanni ta jihar Kano (SWAN), Zahradeen Sale, ya ce zai zai yi aiki kafada da kafada da tsofaffin shugabannin kungiyat domin...
Kungiyar kwallon Kwando ta Los Angeles Lakers ta kasar Amurka ta lashe gasar kwallon Kwando ta kasar bayan da ta doke Miami Heat da ci 106...
Dan wasan tseren mota Hamilton ya kamo dan tseren mota, Michael Schumacher bayan da ya lashe gasar tseren mota ta Eifel Grand Prix. Hamilton matukin motar...
Dan wasan kwallon Tennis na biyu,na biyu a duniya, Rafael Nadal, ya lashe gasar kwallon Tennis na French Open karo na 13 bayan ya doke na...
Sakamon cutar Covid-19 da a ke samu a cikin kwanakin nan, kungiyar Bayern Muich za ta yi wasan ta da Atletico Madrid ba tare da ‘yan...
Mai horas da Everton Carlo Ancelotti, ya lashe gwarzon mai horaswa na watan Satumba a gasar Firimiya bayan da ya jagoranci Everton ta hau kan teburin...