Sakamon cutar Covid-19 da a ke samu a cikin kwanakin nan, kungiyar Bayern Muich za ta yi wasan ta da Atletico Madrid ba tare da ‘yan...
Mai horas da Everton Carlo Ancelotti, ya lashe gwarzon mai horaswa na watan Satumba a gasar Firimiya bayan da ya jagoranci Everton ta hau kan teburin...
Liverpool ta dauki mai tsaron ragar kungiyar Fluminese ta kasar Brazil, Marcelo Pitaluga. Pitaluga mai shekaru 17 yanzu haka ya hade da tawagar kungiyar a filin...
Kungiyar marubuta Labaran wasanni ta kasa Sport Writers Association of Nigeria (SWAN), ta saka ranar Talata 13 ga watan na 2020, a matsayin ranar zaben shugabannin...
‘Yar wasan kwallon Tennis, Petra Kvitova ta fara wasan ta na farko da kafar dama da ci 6-2 da 6-4 a kan Zhang Shui ‘yar kasar...
Dan wasan Fiorentina Federico Chiesa ya rattaba kwantiragi na shekara biyu a sabuwar kungiyar sa ta Juventus a kan kudi Yuro miliyan 10. Dan wasan mai...
Dan wasan gefen kungiyar Marseille Bouna Sarr ya koma Bayern Munich a kan kudi Yuro miliyan 10. Sarr mai shekaru 28 ya koma Marseille daga Metz...
Manchester United ta dauki dan wasan gefen kasar Brazil, Alex Telles daga kungiyar FC Porto ta kasar Portugal a kan kudi Fam miliyan 13.6. Dan wasan...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Flying Eagles, kuma mataimakin shugaban jami’ar Bayero a yanzu haka, Farfesa Adamu Idris Tanko, ya ce harkar wasa na...
Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta dauki dan wasan bayan Norwich City, Ben Godfrey a kan kudi Fam miliyan 25. Godfrey mai shekaru 22 ya rattaba...