Ma’aikatar Harkokin Addini ta Saudiyya ta jaddada wa limamai a masallatan ƙasar da ke jan sallar dare ta tahajjud da su daina tsawaita addu’o’in Al-ƙunutu don...
Shugaban karamar hukumar Nasarawa, Alhaji Auwal Shu’aibu Aronposu, y ace a shirye ya ke da ya ci gaba da bunkasa rayuwar al’ummar yankin sa. Alhaji Auwalu...
Wani hatsarin mota da ya auku a kan titin yankin Sumaila a jihar Kano, ya yi sanadiyar mutuwar mutane takwas ciki ‘yan kungiyar bayar da agaji...
Wani malami a jihar Kano, Sheikh Yahya Lawan Kabara, ya ce, ciyar da masu ƙaramin ƙarfi da kyakkyawar zuciya cikin wannan watan na Ramadan, a kan...
A na zargin wani mutum ɗan kimamin shekaru fiye da 55 ya rataye kansa da Asubahin yau Laraba a jikin wata Bishiyar Darbejiya dake yankin Gaidar...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan na shekarar 1443, wanda gobe Asabar zai kasance 1 ga watan...
Jami’ar jihar Legas ta karrama gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje da Farfesa Babagana Zulum, gwamnan Borno da lambar yabo ta digirin girmamawa. Karammar wadda a...