Kungiyar dalibai ta kasa reshen jihar Kano (NANS) ta baiwa ma’aikatar ilimi wa’adin kwanaki 7 da ta tsayar da ranar da za a koma makarantu a...
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shiri ya yi nisa wajen ganin an bude makarantu domin cigaba da harkokin neman ilimi a fadin kasar nan, tun...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta cigaba da baiwa ‘yan jaridu goyon baya musamman a kan kare kansu daga cutar Corona yayin gudanar da ayyukan...
Mataimakin shugaban tsofaffin daliban makarantar Tudun Maliki bangaren masu lalurar gani Ibrahim Isma’il Abdullahi, ya bukaci gwamnatin jiha da ta ringa bawa masu bukata ta musamman...
Shugabar kungiyar tsaffin daliban makarantar sakandiren kwana ta ‘yanmata dake Dala Hajiya Saudat Sani, ta ce kazanta da kuma rashin sanin yadda ‘yanmata a makarantun kwana...