Gwamnatin tarayya ta sanya Naira biliyan 470, domin farfado da albashin manyan makarantu a cikin kasafin kudin 2023. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne...
Sabuwar kungiyar ma’aikatan koyarwa a jami’o’i ta kasa da gwamnati ta yi wa rijista, CONUA, ta bukaci takwararta kungiyar ASUU ta cimma masalaha da gwamnati, domin...
Hukumar shirya jarabawa ta kasa, NECO, ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandare na shekarar 2022 SSCE. NECO ta gudanar da jarrabawar a fadin kasar nan daidai...
Kungiyar kare hakkin musulmi ta (MURIC), ta jinjinawa gwamna Charles Soludo na jihar Anambra kan dokar hana ‘yan mata ‘yan makaranta sanya kananan siket a makarantun...
Kotun kolin masana’antu ta kasa ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU, da ta janye yajin aikin da ta shiga na watanni kusan bakwai da ta...
‘Yar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhar wato Zahra Buhari, ta kammala karatun ta na digiri a fannin kimiyar gine-gine da lambar yabo mafi daraja ta daya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, an kammala biyan kudin jarabawar hukumar shirya jarabawa ta kasa wato NECO a shekarar 2022, inda ta ce za a...
Mahukunta a babban birnin tarayya Abuja, ta ce, ta amince da gina wani sabon sansanin horar da masu yi wa kasa hidima na NYSC na dindindin...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamitin da zai sake duba bukatun kungiyar ASUU a kan ba aiki ba albashi. Kungiyar ta tsunduma yajin aiki ne a...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, reshen jami’ar jihar Gombe, ta yi watsi da kiran da mahukuntan jami’ar suka yi na a dawo da harkokin ilimi. Shugaban kungiyar...