Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, za su ci gaba matsa wa sosai, har a kai ga samun daidaito tsakanin gwamnatin tarayya da...
Kungiyar kwadago NLC, ta fara gudanar da zanga-zangar kwana biyu, na nuna goyon baya ga kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasar ASUU da suka shafe watanni suna...
Kungiyar Daliban makarantar ‘yan mata ta GGSS Sharada da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, ta ce, kowace ‘yar kungiya mijinta idan zai kara aure,...
Masu bincike kan hada-hadar kudi a kasar Indiya, sun kama wani babban jami’in gwamnati na Yammacin yankin Bengal, saboda zargin karbar cin hanci, domin daukar Malamai...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa, JAMB da shugabannin manyan makarantun kasar nan, sun kayyade mafi karancin makin da za a dauka...
Yayin da yanayin zafi ya kai zuwa ma’aunin digiri santigrade 44, ya sanya Mahajata a kasar Saudiyya ke ci gaba da zuba ruwa a kansu, domin...
Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO), ta ce ba za a yi jarrabawa da aka sa za yi a ranar 9 ga watan Yuli, sakamakon ranar...
Rahotannin da muka samu cewa, dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Ifeanyi Okowa, ya sanar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC,...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce za ta gudanar da zanga-zanga na kwana daya, domin tilastawa gwamnatin tarayya biyan bukatun kungiyoyin da ke jami’o’i. Shugaban...
Al’ummar garin Tudun Kaba, sun bayyana farin cikin su sakamakon gina musu ajujuwa guda biyu a makarantar Firamare da ke yankin, bayan wani rahoto da gidan...