Gwamnatin jihar Kano ta shigar da masu fama da cutar Kuturta cikin tsarin cin gajiyar lafiya kyauta har sama da mutum dubu biyu da dari biyu...
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC ta tabbatar da cewa idan a ka samu manoma na amfani da sinadirin Calcium Carbide, wanda ake likin...
Shugaban makarantar Abubakar Sadik Arabic and Science da ke karamar hukumar Kumbotso, Jamilu Labaran Abdullahi ya bayyana gidajen Radio a matsayin ja gaba wajen ci gaban...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce tallafin kudade da kuma yadda aka shiga rudani wajen lura da harkokin kiwon lafiya a yankin Kudu da Saharar...
Hukumar kula cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, ta rufe wasu wuraren kula da lafiyar al’umma sakamakon rashin kwararrun ma’aikata da kuma gudanar...
Ma’aikatar Lafiyar jihar Jigawa ta ce, za ta samar da mata masu karbar haihuwa domin magance matsalar karancin su a asibitoci musamman a lunguna. Babban sakataran...
Masanin kimiyyar siyasa da ke Jami’ar Bayero a jihar Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, mulkin dimukaradiyya a yankin Afrika bai yi tasirin da za...