Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta samu nasarar ceto wani babban zakara a cikin wata Rijiya da ke Unguwar Ƙwalli cikin ƙaramar hukumar Birni. Mai...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta tabbatar da kama hamshakin attajirin nan da aka yi harkalla a cikin cinikin tramadol...
Yayin da duniya ke bikin ranar zazzabin cizon sauro na bana, hukumar lafiya ta duniya WHO, a ranar Lahadin da ta gabata ta bukaci Najeriya da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta samu nasarar tseratar da wani matashi mai suna, Abba Yakubu ɗan shekara 25, a cikin wata rijiya, biyo bayan...
Wani malami a jihar Kano, Sheikh Yahya Lawan Kabara, ya ce, ciyar da masu ƙaramin ƙarfi da kyakkyawar zuciya cikin wannan watan na Ramadan, a kan...
Fitaccen jarumi a cikin masana’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, Bruce Willis, ya samu matsala a kwakwalwar sa wanda ya janyo kunnen sa ya tabu, wanda hakan...
An zargi wata mata mai ‘ya’ya biyu, Tina Idoroyen da sanya hannun ‘yarta ‘yar shekara biyar a cikin ruwan zafi saboda zargin ta sace mata kifi....
Wani malami a Kwalejin Noma ta Audu Bako da ke garin Dambatta, malam Abduljalil Isma’il ya ce, dumamar yanayi ne ya janyo ake samun rashin daidaiton...
Masu siyar da ruwa a Kurar turawa wanda a ka fi sa ni da ‘Yan Garuwa, sun ce sakamakon fitowa tun sanyin Asubahi su na bin...
Wani babban magatakarda na sashin kula da masu tabin hankali na asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr. Abdussalam Murtala, gargaɗi jama’a da su daina muzgunawa masu...