Masu siyar da ruwa a Kurar turawa wanda a ka fi sa ni da ‘Yan Garuwa, sun ce sakamakon fitowa tun sanyin Asubahi su na bin...
Wani babban magatakarda na sashin kula da masu tabin hankali na asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr. Abdussalam Murtala, gargaɗi jama’a da su daina muzgunawa masu...
Hukumar Yaki da Cutar Kanjamau ta Jihar Kano ta wayar da kan daliban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi, kan illar cutar kanjamau, ciwon hanta da daliban...
Rundunar yan sandan ihar Kano ta ca, ta samu nasarar bankado wata makaranta mai suna “Mai Dalla-Dalla” dake unguwar Na’ibawa inda ake zargin a na azaftar...
Wani ƙwararren Likitan ƙananan yara dake Asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano Dr. Abdussalam Muhammad, ya ce, akwai bukatar iyaye su rinka kai ƴaƴansu asibiti, domin...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin wata Gobara a cikin wani gida dake Gaida Diga dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso. Jami’in hulɗa...
Firayim Ministan Biritaniya, Boris Johnson, ya na shan matsi da daga ‘yan majalisar dokokin da suka fusata kan jerin kulle-kulle na Korona da ya karya ka’ida...
Kasar Jamus ta tabbatar da kamuwar mutane 112,323 a ranar Laraba, a sabon alkaluman kwana guda yayin da ministan kiwon lafiya ya ce, ba a kai...
An kwantar da shugaban kasar Brazil, Jair Bolsonaro a asibiti da sanyin safiyar ranar Litinin, sakamakon ciwon ciki. Kamfanin dilanci labarai na UOL ne ya tabbatar...
Rahotanni daga makusantan, Alhaji Bashir Othman Tofa, sun tabbatar da cewa za a yi jana’izar marigayin a gidan sa da ƙarfe 9:00 na safiya da ke...