Hukumar kula da ma’aikatan Kotuna ta jihar Kano, ta ɗauki matakin dakatar da wasu Rijistaran kotu guda biyu da dakatar da albashin su na tsawon watanni...
Wata kotun Majistret mai lamba 44 a Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Muhammad Alhaji Isah, ta hori wani matashi da ɗaurin shekara ɗaya ba tare da...
Kotun Majistret mai lamba 17 karkashin jagoranci mai Shari’a Huda Haruna Abdu, ta bayar da belin matashiyar yar Tiktok din nan Alpha Charles, wadda Ƴan Sanda...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta labarin da ke yawo na cewa za ta saka kafar wando daya da Sojojin Baka. Kwamishinan yada labaran jihar Kwamred...
Babbar kotun jihar Kano, mai lamba huɗu karkashin jagorancin mai Shari’a Usman Na Abba, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wasu mutane 5, waɗanda...
Babbar Kotun jahar Kano mai lamba 11 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Nasir Saminu, ta zartas da hukuncin kisa akan wani mutum wanda kotun ta samu da...
Babbar Kotun jaha mai lamba 7 karkashin jagorancin mai Shari’a Amina Adamu Aliyu, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wani matashi mai suna...