Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano Kanseic, daga karɓar Naira milyan...
Kotun majistret mai lamba 51 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Hajara Safiyo Hamza, ta hori wasu ƴan mata da ɗaurin watanni 6, ko kuma zabin tarar dubu...
Kotun Majistret mai lamba 51 ƙarƙashin mai Shari’a Hajara Safiyo Hamza, da ke jihar Kano, ta aike da wasu ƴan mata gidan ajiya da gyaran hali....
Kotun majistret mai lamba 51 karkashin mai Shari’a Hajara safiyo Usman, ta aike da wata mata asibitin kwakwalwa na Dawanau dan a binciki lafiyar ƙwaƙwalwar ta....
Kotun majistrert mai lamba 51 karkashin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola, ta sanya ranar 25 ga wannan watan domin bayyana matsayarta a kan tuhumar da ƴan...
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a Gyadi-gyadi karkashin jagorancin mai Shari’a Simon Amobida, ta yanke hukunci akan batun karar da Alhaji Aminu Ado Bayero ya...
Kotun majistret mai lamba 54 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola a jihar Kano, ta fara sauraron wata ƙara wadda ƴan sanda suka gurfanar da...
Kotun majistret mai lamba 19 mai zaman ta a Nomansland a Kano, ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Binta Galadanci, ta sanya ranar 10 ga watan gobe dan...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin jagorancin mai Shari’a Ibrahim Mansur Yola, a Kano, ta fara sauraron wata Shari’a wadda ƴan sanda suka gurfanar da wani...
Babbar kotun jaha ɓangaren ɗaukaka ƙara ta ɗage sauraron ɗaukaka ƙarar da malam Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara ya yi a gabanta. Hakan ya biyo bayan wata...