Babbar kotun jaha a ɓangaren ɗaukaka ƙara ta ci gaba da sauraron ɗaukaka ƙarar da Abduljabbar Nasir Kabara ya yi, yana ƙalubalantar hukuncin kisan da babbar...
Babbar kotun jaha mai lamba 15 da ke zamanta a Mila Road a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Sunusi Ado Ma’aji, ta ci gaba da...
Kotun majistret mai lamba 29 karkashin jagorancin mai Shari’a Talatu Makama, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Matashin mai suna Adamu Ibrahim ana zargin...
A yau ne babbar kotun jaha mai lamba 4 zata fara sauraron wata sharia wadda gwamnatin kano ta ahigar. Gwamnatin jahar kano dai ta shigar...
Babbar kotun shari’ar Muslunci da ke zamanta a Shahuci, karkashin jagorancin mai Shari’a Muhammad Sani, ta bayar da belin matasannan da ake zargin sun farfasa motar...
Kotun Magistrate mai lamba 25 dake zamanta a unguwar No-man’s-land, ƙarkashin Jagorancin mai Shari’a Hajiya Halima Wali, ta wanke tare da sallamar shugaban kwamitin samar da...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a sakatariyar Audu Baƙo a jihar Kano, ta yi hukunci akan shari’ar da dattijon nan Alhaji Alhassan Aminu Ɗan Tata...
Babbar kotun shari’ar muslunci dake zamanta a shahuci ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Muhammad Sani Ibrahim, ta aike da wasu matasa 5 gidan gyaran hali zuwa ranar...
Babbar kotun jaha mai lamba 31 ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Zuwaira Yusuf, ta yi umarnin da a yi wa Hafsat Cucu gwajin kwakwalwa dan a gano...
Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake zaman ta a nan Kano, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunus, ta yi umarnin da a ci gaba da...