Babbar kotun jaha mai lamba 13 karkashin jagorancin mai shari,a Zuwaira Yusuf, ta fara sauraron karar da gwamnatin kano ta shigar tana karar wata mata mai...
Babbar kotun jaha mai lamba 1 karkashin jagorancin mai shari’a Dije Abdu Aboki, ta zartas da hukuncin kisa akan wasu mutane biyar. Tun da farko gwamnatin...
Yanzu haka wata kotu a jihar Kano ta aike da Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda dan jam’iyyar APC a jihar Kano, gidan yari bisa zargin yin kalaman...
Kwamandan rundunar dake rajin dakile kawar da masu kwacen wayoyi da gyaran matasa ta Anty Snaching Phone dake jihar Kano, Inuwa Salisu Sharada, ya ce yadda...
Kotun daukaka kara dake nan zamanta a sakatariyar Audu Bako a nan Kano, ta ci gaba da sauraron shari’ar nan da ake yi tsakanin iyalan marigayi...
Babbar kotun tarayya mai lamba 2 dake zamanta a unguwar Gyadi-gyadi dake jihar Kano, karkashin jmai shari’a Muhammad Nasir Yunusa, ta yi fatali da rokon da...
Kotun majistret mai lamba 19 karkashi jagorancin mai shari’a Binta Galadanci, ta fara sauraron wata shari’a wadda ‘yan sanda suka gurfanar da Ahmad Dahiru mai Huddadu,...
Yau juma’a 12 ga watan Janairu kotun koli za ta yanke hukunci tsakanin Abba Kabir Yusuf da kuma Dakta Nasiru Yusuf Gawuna. Shari’a ce dai da...
Kotun kolin Nigeria ta sanya ranar juma’a 12 ga watan Janairu a matsayin ranar da za ta yanke hukunci tsakanin gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin jagorancin mai sharia Ibrahim Mansur, ta fara sauraron wata shari’a da ‘yan sanda suka gurfanar da wasu mata biyu wadanda...