Babbar kotun jahar Kano mai lamba 17 dake zamanta a unguwar Miller Road, karkashin mai shari’a Justice Sunusi Ado Ma’aji, ta d’age ci gaba da sauraren...
Kotun kolin kasar nan ka iya yanke hukunci ranar Juma’a 12 ga watan Janairu kan kujerar gwamnan Kano. Jaridar the nation ta ruwaito cewa Cikin jadawalin...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a sabon gari a jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Hamza Garba Malafa, ta yi umarnin a kamo mata...
Yanzu haka kotun tafi da gidan ka ta kwamitin koli na tsaftar muhallin jihar Kano, ta ci tarar tashar Motar Kano Line (Corporative) Naira dubu dari...
Yau Alhamis kotun koli za ta fara sauraron karar da gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf da jam’iyyar NNPP suka daukaka zuwa gaban ta, inda suke...
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya ce a shirye gwamnatin tarayya take wajen binciko waɗanda suka jefa bom bisa kuskure a ƙauyen Tudun Biri na ƙaramar...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da ya shafi shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa da laifin raina kotu. Mai shari’a Chizoba...
Babbar kotun jihar Kano mai zaman ta a Miller Road karkashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta sanya ranan 16 da 17 da kuma 18...
Babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Dutsen jihar Jigawa, ta wanke tsohon gwamnan jihar, Saminu Turaki daga tuhumar da hukumar EFCC ke yi masa...
An dage shari’ar dan Chanan da ake zargi da kashe budurwarsa mai suna, Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a jihar Kano. An...