Tsohon shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa zai tsaya takarar shugabancin kasar a zaben 2024 na jam’iyyar Republican. Trump na neman komawa fadar White...
Firaministan Rwandan ya sauka daga muƙaminsa tare da neman afuwar ‘yan ƙasar saboda shan barasa a lokacin da yake tuƙi. Gamariel Mbonimana ya ajiye muƙaminsa kwana...
Kotu ta yanke hukuncin cewa wani mutum da aka kama a wani asibiti a Scotland a bara, dan kasar Amurka ne mai suna Nicholas Rossi, bayan...
Wani jami’in gudanarwa na Amurka ya ce, ya na kallon abubuwan da ke faruwa a Twitter tare da “damuwa sosai” bayan da aka bayar da rahoton...
Gwamnatin tarayya, ta ce, a halin yanzu tana sa ido kan al’amuran a shafin Twitter bayan saye kamfanin da Elon Musk ya yi. Lai Mohammed, ministan...
Luiz Inácio Lula da Silva ya lashe zaben shugaban kasar Brazil, bayan samun kusan kashi 51 na yawan kuri’un da aka kada, a zagaye na biyu...
Yan sanda a kasar India, sun tabbatar da mutuwar mutane fiye da 130, lokacin da wata gada da ta kwashe shekaru sama da 100 ana amfani...