Sakatariyar kungiyar mata masu sana’ar yafin Iraruwan kayan lambu na yankin garin Ali dake karamar hukumar Garko Kubra Hassan, ta ce tallafawa masu yafin irin da...
Wani manomin Tafarnuwa dake garin Kofa a karamar hukumar Bebeji mai suna Bala Abdullahi Kofa, ya ce rashin samun tallafi a sana’arsu ta noman Tafarnuwa daga...
Wani mai sana’ar gyaran Babura a sabon titin Fanshekara mai suna Idris Adamu unguwar Kwari, ya ce tallafawa masu irin sana’arsu daga bangaren gwamnati zai taimaka...
Gwamnan Babban banki na kasa CBN, Godwin Emefiele, ya tabbatar da cewa, bankin zai sauya fasalin wasu kudaden takardu guda uku. Ya ce babban bankin ya...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, karkashin jagorancin justice Sanusi Ado Ma’aji ta yi umarnin da a sake aikewa da karamar hukumar Gwale sammace a kunshin...
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS, ta ce, hauhawar farashi ya yi tashin gwauron zabo da kashi 20, inda ake samun karuwar tsadar kayan abinci da makamashi...
Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya yi kamari a cikin shekaru 17 a cikin watan Agusta, lamarin da ya kara matsa lamba ga babban bankin...