Wani mutum mai suna Malam Nura Sani wanda ya kwashe fiye da shekaru 15 ya na yanka naman rakumi ya ce, idan har mutum ya san...
Hakika hawa dutsen Dala a ranar da ake gabatar da bikin takutaha yana nuna alamun bikin Maguzawa da suke yi a Kano duk shekara, wanda suke...
Dubunnan musulami ne ke gudanar da bikin zagaye na Takutaha a duk shekara domin tunawa da ranar haihuwar manzon tsira Annabi Muhammad (s.a.w), al’umma na zagaye...
Haqiqa kowane irin al’amari, akwai yadda ake tsara shi kuma a gudanar da shi. Don haka, kowane irin biki a qasar Hausa akwai yadda ake gabatar...
An sha kai-kawo a tsakanin masana game da ma’ana ko asalin wannan kalma ta takutaha. Wannan ce ta sa aka sami mabambantan ra’ayoyi game da wannan...
Al’ummar musulmi daga ko ina a fadin duniya na cigaba da gabatar da bukukuwan maludi domin murnar zagayowar ranar da aka haifi fiyayyen halitta manzon tsira...
Wani batu dake cigaba da jan zare a shafukan sada zumunta shine batun A Soke Lefe da masu amfani da shafukan ke ta kiraye-kiraye a kai,...
Malamai da mabiya addinin musulunci a jihohin Arewacin kasar nan sun dauki tsawon lokaci suna fafutukar ganin an kafa shari’ar musulunci a sassa daban-daban na kasar....