Shugaban ƙungiyar matasa Musulmai ta ƙasa reshen jihar Kano (KAMYA) Imam Muntaƙa Abdulmalik, ya bayyana gamsuwarsu da hukuncin da babbar kotun shari’ar Muslunci ta yiwa Abduljabbar...
Babbar kotun shari’ar musulinci mai zamanta a kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ayyana cewar, kalaman da Abduljabbar Nasiru kabara ya yi amfani...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 5, ƙarƙashin mai Shari’a Usman Na Abba, ta sanya 22 ga watan biyu na sabuwar shekara ta 2023 mai kamawa,...
Babbar kotun jiha mai lamba 9, karkashin jagorancin Justice Amina Adamu Aliyu ta yanke hukuncin kisa ta hanya rataya akan wata matashiya mai suna Aisha Kabiru...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, karkashin mai shari’a Hafsat Yahaya, ta fara sauraron shari’ar da gwamnatin Kano, ta gurfanar da wasu matasa 4 da zargin...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, akwai hadari kwanciya da wuta, domin dumama daki a lokacin sanyi. Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe...
Wani sana’ar sayar da Gwanjo a kasuwar kofar Wambai, Adamu Kala ya ce, sana’ar gwamjo ta ja baya a wannan shekarar, saboda tsada da kuma rashin...
Kungiyar masu hada magani Pharmacertical Society of Nigeria PSN reshen jihar Kano, ta ce, amfani da miyagun kwayoyi babbar hanyar rusa tattalin arziki da lafiya dama...
Wani matashi dan gwagwarmaya a jihar Kano, Kwamared Adamu Mai Salati Hausawa, ya ce, kada matashi ya bari a ba shi kudi ya sha kayan maye...
Sabon shugaban kasuwar Singa a jihar Kano, Alhaji Dauda Majema ya ce, za su yi kokarin domin ‘yan kasuwa da masu shigowa cikin kasuwar Singa sun...