Shugaban sashen harsuna a kwalejin ilimi ta tarayya kuma limamin masallacin juma’a a da ke jihar Kano, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u ya ce, saboda miji ya...
An sake gurfanar da matashin nan mai suna Abba Bros a gaban kotun jiha mai lamba 17 da ke zamanta a Milla road, da zargin fashi...
Kotun shari’ar Muslunci mai zamanta a ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a Mansur Ibrahim Bello, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali.Ƙunshin zargin da ake...
Shugaban ƙungiyar lauyoyi (NBA) ta kasa reshen jihar Kano, Barista Aminu Gadanya ya ce, Sakacin iyaye da ƙarancin tsaro, ya taka muhimmiyar rawa wajen yawaitar garkuwa...
A na zargin wata mata ta rauna ta abokiyar zaman ta da kwanan awon hatsi samfurin kirar Nabogaji, sakamakon saɓani da ya gifta a tsakanin su,...
Babbar kotun shari’ar Muslunci da ke Rijiyar Zaki, ƙarƙashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, wasu marayu sun shigar da ƙarar wani Dillali da su ke zargin...
Kotun shari’ar Muslunci mai zamanta a ƙaramar hukumar Ungogo, ƙarƙashin mai shari’a, Mansur Ibrahim Bello, ta ɗaure wani matashi da horo na shekara ɗaya ko zaɓin...
Babbar kotun shari’ar Muslunci, ƙarƙashin mai shari’a, Abdu Abdullahi Wayya, an gurfanar da wani dattijo mai kimanin shekaru 72 da zargin kutse a filin da ba...
Wani direban mota a jihar Kano da ke zirga-zirga a yankunan Karkara mai suna Idris Karaye, ya ce, duk da ƙarancin man fetur, amma har yanzu...
Babbar kotun jiha mai lamba 5, ƙarƙashin jagorancin justice Usman Na abba ta sanya ranar 2 da 3 ga watan Mayu, domin fara sauraron shaidu a...